1 Samuel 28:10 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Shawulu ya rantse mata da Ubangiji. Ya ce, โMuddin Ubangiji yana a raye, ba za a hukunta ki a kan wannan ba.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุทูุงูููุชู ููุฑฺููููููฐ ู
ูุชู ุฏู ููููููููฐูู ููุซูููฐ ยซููุง ุถฺููููููฐ ุฏู ุณูููููู ููููููููฐูู ู
ููู ุฑููู ุจูุงุจู ุญูููููุซููู ุฏู ุฐูููุณูุงู
ูููฐูู ุบูู
ูููฐุฏู ูููููููุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Saul ya rantse mata da Ubangiji, ya ce, โHakika, ba za a hukunta ki saboda wannan ba.โ