1 Samuel 28:3 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Samaโila dai ya riga ya rasu, dukan Israโila suka yi makokinsa suka binne shi a garinsa a Rama. Shawulu kuma ya kori duk masu duba da masu maitanci daga ฦasar.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูู
ููฐุนูููู ูููู ููุง ุฑูุบูุง ููุง ู
ูุชูุ ุฏููููู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ุณููููู ูููููููุณูุ ุณููู ููู
ู ุจููููููฐุดู ุงููุบูุฑูููุณู ุฑูู
ูุ ุทูุงูููุชู ูููู ููุง ุฑูุบูุง ููุง ููููุฑูุฏู ู
ูุงุณู ุจููุงูููููุซู ุฏู ู
ูุงุณู ุญูุทููููู ุฏู ุฑููุญููุงูุญููู ู
ูุชูุชููู ุฏูุบู ฺงูุณูุฑูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sama'ila ya riga ya rasu, dukan Isra'ilawa kuwa suka yi makoki dominsa, suka binne shi a garinsu, wato Rama. Saul kuma ya riga ya kori masu duba da masu maita daga ฦasar.