1 Samuel 29:10 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka tashi da sassafe, kai da bayin shugabanka da suka zo tare da kai. Da gari ya waye sai ku kama hanya.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
تُواْ، غُواْبٜىٰ دَ سَسَّڢٜىٰ، كَتَاشِ دَكَيْ دَ مَاسُيِ وَمَيْغِدَنْكَ طَالُوتَ حِدِمَ؞ دَ حَصْكٜىٰ يَڢَارَ بَيَّنَ سَيْ كُكَامَ حَنْيَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka tashi da sassafe kai da barorin ubangijinka da suka zo tare da kai. Da gari ya waye sai ku kama hanya.”