1 Samuel 29:11 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gari na wayewa tun da sassafe Dawuda da mutanensa suka tashi suka kama hanyar komawa ƙasar Filistiyawa. Filistiyawa kuwa suka haura zuwa Yezireyel.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ دَاوُدَ يَتَاشِ دَ سَسَّڢٜىٰ يَكَامَ حَنْيَ تَرٜىٰدَ مُتَنٜىٰنْسَ دُواْمِنْ سُكُواْمَ ڧَسَرْ ڢِلِسْتِيَاوَا، ڢِلِسْتِيَاوَا كُوَ سُكَ هَوْرَ ذُوَا يٜىٰظِرٜىٰيٜىٰلْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Dawuda kuwa ya tashi da sassafe ya kama hanya tare da mutanensa zuwa ƙasar Filistiyawa, amma Filistiyawa suka haura zuwa Yezreyel.