1 Samuel 29:5 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Tuna fa, ba shi ne Dawuda ɗin da ake girmama da rawa da waƙoƙi ana cewa, “ ‘Shawulu ya kashe dubbai, Dawuda kuwa dubbun dubbai ba’?”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
تُنَ ڢَا، بَشِينٜىٰ دَاوُدَ طِنْ دَ عَكٜىٰ غِرْمَمَ دَ ضَوَ دَ وَاڧُواْڧِ أَنَثٜىٰوَ « ‹طَالُوتَ يَكَشٜىٰ دُبَّيْ، دَاوُدَ كُوَ دُبُنْ دُبَّيْ؟› »
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ko ba Dawuda ɗin nan ne ba, da suka raira masa waƙa cikin raye-rayensu, suna cewa, ‘Saul ya kashe dubbai, Dawuda kuwa ya kashe dubun dubbai’?”