1 Samuel 29:8 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dawuda ya ce wa Akish, “Me na yi? Ka taɓa samun bawanka da laifi tun daga ranar da na zo har zuwa yanzu? Ina dalilin da ba zan tafi tare da kai in yaƙi maƙiyin ranka yă daɗe, sarki ba?”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَاوُدَ يَثٜىٰ وَ عَكِشْ «مٜىٰنَيِ؟ وَنٜىٰ لَيْڢِے كَسَامٜىٰنِ دَشِ تُنْدَغَ رَانَرْدَ نَڢَارَ حِدِمَرْكَ دَ ذَيْ هَنَنِ إِنْڢِتَ إِنْيِ يَاڧِ دَ أَبُواْكَنْ غَابَنْكَ مَيْغِدَانَ سَرْكِے؟»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Dawuda ya ce wa Akish, “Me na yi? Wane laifi ka samu a wurin baranka tun daga ranar da na shiga hidimarka har zuwa yau, da ba zan tafi in yi yaƙi da abokan gāban ubangijina sarki ba?”