1 Samuel 29:9 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Akish ya ce, “A ganina kai marar laifi ne kamar mala’ikan Allah, duk da haka shugabannin sojojin Filistiyawa sun ce, ‘Ba zai tafi yaƙi tare da mu ba.’
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَكِشْ يَثٜىٰ «أَغَنِينَ كَنَدَ غَسْكِيَ كَمَرْ طَنْ عَيْكَ نَأَلُّواْلِ؞ عَمَّا دُكْدَهَكَ مَنْيَنْ سُواْجُواْجِنْ ڢِلِسْتِيَاوَا سُنْ ثٜىٰ بَذَاكَ تَڢِے يَاڧِنَّنْ تَرٜىٰدَمُوبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Akish ya amsa wa Dawuda, ya ce, “A ganina kai marar laifi ne kamar mala'ikan Allah, duk da haka shugabannin sojojin Filistiyawa sun ce, ‘Ba zai tafi yaƙi tare da mu ba.’