1 Samuel 3:19 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ubangiji kuwa yana tare da Samaโ€™ila har girmansa bai kuma bar ko ษ—aya daga maganarsa ta kฤsa cika ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุณูŽู…ูŽูฐุนููŠู„ูŽ ูŠูŽูŠู ุบูุฑู’ู…ูŽุŒ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ูƒููˆูŽ ูŠูŽู†ูŽ ุชูŽุฑูœู‰ูฐ ุฏูŽุดูุž ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุจูŽูŠู’ ูŠูŽุฑู’ุฏูŽ ูƒููˆุงู’ ุทูŽูŠูŽ ุฏูŽุบูŽ ุซููƒูู†ู’ ู…ูŽุบูŽู†ูŽุฑู’ ุณูŽู…ูŽูฐุนููŠู„ูŽ ูŠูŽุฐูŽู…ูŽ ุจูŽู†ู’ุธูŽุจูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sama'ila fa ya yi girma, Ubangiji yana tare da shi. Dukan maganarsa kuwa Ubangiji yana cika ta.