1 Samuel 3:2 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Wata rana da dare Eli da idanunsa sun kusa makancewa har ba ya iya gani sosai yana kwance a inda ya saba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
وَتَرَانَ دَ دَرٜىٰ عٜىٰلِ وَنْدَ أَ لُواْكَثِنْ عِدَنُونْسَ سُنْ ڢَارَ ڟُوڢَ كُمَ بَايَ غَنِ سُواْسَيْ، يَنَ ݣُونْثٜىٰ أَ عِنْدَ يَسَابَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Wata rana da dare Eli wanda ya kusa makancewa har ba ya iya gani sosai, yana kwance a masujada.