1 Samuel 3:21 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ubangiji kuwa ya dinga bayyana a Shilo, a nan ya bayyana kansa ga Samaโila ta wurin maganarsa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููููููฐูู ูููู ููุซููุบูุจูุฏู ุจูููููู ููููุณู ุงูู ุดููููุงูุ ุงููููุฑููู ููููฐ ููุจูููููู ููููุณู ุบู ุณูู
ููฐุนูููู ุชูููุฑููู ู
ูุบูููุฑูุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji kuma ya yi ta bayyana a Shilo inda ya bayyana kansa ga Sama'ila, ya kuma yi magana da shi. Duk lokacin da Sama'ila ya yi magana dukan mutanen Isra'ila suna kasa kunne.