1 Samuel 3:5 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai ya ruga wajen Eli ya ce, “Ga ni, gama ka kira ni.” Eli ya ce, “Ɗana ban kira ba, je ka kwanta”. Saboda haka ya tafi ya kwanta.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ يَغُدُ ذُوَا وُرِنْ عٜىٰلِ يَثٜىٰ «غَا نِے نَنْ، أَيْ، كَا كِرَنِ؞» عَمَّا عٜىٰلِ يَثٜىٰ مَسَ «أَعَ، بَنْ كِرَاكَبَ؞ كُواْمَ كَݣُونْتَ!» سَيْ سَمَٰعِيلَ يَكُواْمَ يَݣُونْتَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya sheƙa zuwa wurin Eli, ya ce, “Ga ni, gama ka kira ni.” Amma Eli ya ce masa, “Ban kira ka ba, koma ka kwanta.” Sai Sama'ila ya koma ya kwanta.