1 Samuel 3:7 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Samaโila dai bai riga ya san Ubangiji ba tukuna. Ba a kuma taษa bayyana maganar Ubangiji a gare shi ba tukuna ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูู
ููฐุนูููู ูููู ุจููู ุฑูุบูุง ููุณููู ุซูููฐูู ููููููููฐูู ููููฐ ููููููฐ ููุฑูููุณูุจูุ ุบูู
ูุง ุจูุนูุจูููููู ู
ูุบูููุฑู ููููููููฐูู ุบู ุณูู
ููฐุนูููู ุจูุชูููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
(Sama'ila dai bai san Ubangiji ba tukuna, gama Ubangiji bai riga ya fara magana da shi ba.)