1 Samuel 3:9 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka, Eli ya gaya wa Sama’ila cewa, “Je ka kwanta, in kuma ya kira ka, ka ce masa, ‘Ya Ubangiji ka yi magana gama bawanka yana saurara.’ ” Sama’ila ya koma ya kwanta a wurin kwanciyarsa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عٜىٰلِ يَثٜىٰ وَ سَمَٰعِيلَ يَجٜىٰ يَݣُونْتَ؞ عِدَنْ يَا سَاكٜىٰ جِنْ كِرَنْ سَيْيَثٜىٰ «يِمَغَنَ، يَهْوٜىٰهْ ، غَمَا بَاوَنْكَ يَنَجِ؞» سَيْ سَمَٰعِيلَ يَجٜىٰ يَݣُونْتَ وُرِنْ ݣُونْثِيَرْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
saboda haka Eli ya ce wa Sama'ila ya koma ya kwanta, idan an sāke kiransa sai ya ce, “Ya Ubangiji, ka yi magana, gama bawanka yana kasa kunne.” Sama'ila kuwa ya koma ya kwanta.