1 Samuel 30:11 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suka sami wani mutumin Masar a fili suka kawo shi wurin Dawuda. Suka ba shi abinci ya ci, suka kuma ba shi ruwa ya sha.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مُتَنٜىٰنْ دَاوُدَ سُكَ سَامِ وَنِ مُتُمِنْ ڧَسَرْ مَصَرْ أَدَاجِ، سُكَ كَٰوُاْ شِ وَجٜىٰنْ دَاوُدَ؞ سُكَ بَاشِ عَبِنْثِ يَثِ، سُكَ بَاشِ ضُوَ يَشَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mutanen Dawuda suka sami wani Bamasare a karkara, suka kawo shi wurin Dawuda. Suka ba shi abinci da ruwa, ya ci ya sha.