1 Samuel 30:15 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dawuda ya ce masa, โZa ka iya kai ni wurin maharan nan?โ Ya ce, โIdan ka rantse mini da Allah, ba za ka kashe ni ba, ba kuwa za ka mai da ni wurin ubangidana ba, sai in kai ka inda maharan suke.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏูุงููุฏู ููุซูููฐ ู
ูุณู ยซูููุงู ุฐูุงูู ูููููู ููุฑููู ฺงูููโุบูููุฑู ู
ูุงุณู ููุฑููููููุยป ููุงููู
ูุณู ููุซูููฐ ยซุนูุฏููู ุฐูุงูู ุถฺููููููฐ ู
ููู ุฏู ุงููููููุงููู ุซูููฐูู ุจูุฐูุงูู ููุดูููฐููุจูุ ูููุงู ูููู ุจูุฐูุงูู ุจูุงุฏููู ุงูู ุญูููููู ุดููุบูุจููู ุจูุ ุฐููู ููููููุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Dawuda ya ce masa, โZa ka yarda ka kai ni wurin maharan nan?โ Sai ya ce wa Dawuda, โIdan ka rantse mini da Allah, ba za ka kashe ni ba, ba kuwa za ka mai da ni wurin ubangidana ba, sai in kai ka inda maharan nan suke.โ