1 Samuel 30:16 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya bi da Dawuda har zuwa can, sai ga su a baje ko’ina a ƙasa, suna ci, suna sha, suna annashuwa saboda yawan ganimar da suka kwashe daga ƙasar Filistiyawa da ƙasar Yahuda.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَكَيْشِ وُرِنْ؞ سَيْغَاسُ عَبَجٜىٰ كُواْعِنَ، سُنَثِ سُنَ شَا سُنَ ضَوَ سَبُواْدَ يَوَنْ أَبُبُوَنْ دَ سُكَ ڨُوثٜىٰ عَيَاڧِ دَغَ ڧَسَرْ ڢِلِسْتِيَ دَ ڧَسَرْ يَهُودَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya kai Dawuda a wurinsu, sai ga su nan a baje ko'ina a ƙasar, suna ci, suna sha, suna rawa, saboda ganima mai yawa da suka kwashe daga ƙasar Filistiyawa da ƙasar Yahuza.