1 Samuel 30:25 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dawuda ya sa wannan tă zama dawwammamiyar farilla ga Isra’ila tun daga wannan rana har yă zuwa yau.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَاوُدَ يَكَڢَ وَنَّنْ يَذَمَ ڧَٰعِدَ دَ عُمَرْنِ، كُمَ أَنَ بِنْتَ عَ إِسْرَٰٓءِيلَ هَرْوَيَوْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Tun daga wannan rana zuwa gaba, wannan ya zama doka da ka'ida ga Isra'ila.