1 Samuel 30:3 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da Dawuda da mutanensa suka isa Ziklag suka tarar an ƙone garin, an kuma kwashe matansu, da ’ya’yansu mata, da kuma ’ya’yansu maza ganima,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ دَاوُدَ تَرٜىٰدَ مُتَنٜىٰنْسَ سُكَ إِسُواْ ظِكْلَكْ، سَيْ سُكَ سَامِ أَنْڧُواْنٜىٰ غَرِنْ، أَنْكَكَّامَ مَاتَنْسُ دَ یَیَنْسُ مَظَا دَ مَاتَا عَيَاڧِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da Dawuda da mutanensa suka ga an ƙone garin, an kuma kwashe matansu, da 'ya'yansu mata da maza ganima,