1 Samuel 30:9 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dawuda da mutanensa ɗari shida suka kama hanya, da suka kai Kwarin Besor, waɗansunsu suka tsaya a can.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَاوُدَ دَ مُتَنٜىٰنْسَ طَرِے شِدَ سُكَ كَامَ حَنْيَ دَ سُكَ كَيْ رَاڢِنْ بٜىٰسُوارْ، وَطَنْسُنْسُ سُكَ ڟَيَ أَوُرِنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Dawuda da mutanensa ɗari shida suka tashi, suka kama hanya, suka kai rafin Besor inda suka bar mutum metan waɗanda suka kāsa. Amma Dawuda da mutum ɗari huɗu suka ci gaba da bin mutanen.