1 Samuel 31:3 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yaƙin ya yi zafi ƙwarai kewaye da Shawulu, har maharba suka ji masa ciwo sosai bayan sun sha ƙarfinsa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَاڧِنْ يَيِ ذَاڢِ كٜىٰوَيٜىٰ دَ طَالُوتَ، حَرْ وَتَ كِبِيَ تَمَاسُ يَاڧِ دَ بَكَ تَسَامٜىٰشِ، يَكُمَجِ ثِيوُاْ سُواْسَيْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yaƙin ya matsa wa Saul. Maharba suka harbe shi, suka yi masa mummunan rauni.