1 Samuel 31:4 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Shawulu ya ce wa mai ษauka masa makami, โKa zare takobinka ka soke ni, kada waษannan marasa kaciya su zo su ci mini mutunci, su kashe ni.โ Amma mai ษaukan makaman bai yarda ba don ya ji tsoro sosai. Sai Shawulu ya zฤre takobinsa ya soki kansa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุซูููฐ ููุณููุงูุฌููู ุฏูููููููฐ ุฑฺูงูููฐ ู
ูุณู ููุงูููู ููุงฺงู ยซููุธูุงุฑูููฐ ุชููููุงูุจููููู ููุณููุงูููููฐููุ ููุฏู ฺงูุธูุงู
ููู ุงููุฑููู ู
ูุฑูุณู ููุงุซูููุฑู ูููู ุณูุฐููุงู ุณููู ู
ููู ุจูุนู ุณูุณููุงูููููฐููุยป ุนูู
ููุง ุณููุงูุฌููู ฺููงู ุบูู
ูุง ููุงุฌฺูููุงูุฑููุงู ุณููุงูุณูููุ ุณูุจููุงูุฏู ุญููู ุทูุงูููุชู ููุธูุฑููุงู ุชููููุงูุจูููุณู ฺููููขูุดู ุนฺูงูุณูุง ฺููขูุงุทู ุนูููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ya ce wa mai ษaukar masa makamai, โKa zare takobinka ka sha zarata da shi domin kada marasa kaciyan nan su zo su sha zarata, su yi mini ba'a.โ Amma mai ษaukar masa makamai bai yarda ba, domin ya ji tsoro da yawa. Sai Saul ya zare takobinsa, ya faษa a kansa.