1 Samuel 31:5 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da mai ɗaukar makamai ya ga Shawulu ya mutu, sai shi ma ya zāre takobinsa ya soki kansa ya mutu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ سُواْجَ مَيْ رِڧٜىٰ مَسَ كَايَنْ يَاڧِنْ يَغَ طَالُوتَ يَمُتُ سَيْ شِے مَا يَكَشٜىٰ كَنْسَ كَمَرْ يَدَّ طَالُوتَ يَيِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da mai ɗaukar masa makamai ya ga Saul ya rasu, shi ma ya fāɗa a kan nasa takobi ya mutu tare da Saul.