1 Samuel 31:6 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Shawulu da yaransa uku da mai ɗaukar makamansa da dukan mutanensa suka mutu a rana ɗaya.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
تَهَكَ طَالُوتَ دَ یَیَنْسَ مَظَا عُكُ دَ سُواْجَ مَيْ رِڧٜىٰ مَسَ كَايَنْ يَاڧِنْ تَرٜىٰدَ مُتَنٜىٰنْسَ سُكَ مُتُ أَ رَانَ طَيَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Haka Saul, da 'ya'yansa maza guda uku, da mai ɗaukar masa makamai, da dukan mutanen da suke tare da shi suka mutu a rana ɗaya.