1 Samuel 31:8 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kashegari, da Filistiyawa suka zo domin su washe kayan matattun, sai suka tarar Shawulu da ’ya’yansa uku duk sun mutu, a dutsen Gilbowa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
وَشٜىٰغَرِ دَ ڢِلِسْتِيَاوَا سُكَذُواْ سُݣُوشِ كَايَ مَاسُ أَمْڢَانِ دَغَ غَوَوَّكِنْ سُواْجُواْجِ، سَيْ سُكَ سَامِ غَوَوَّكِنْ طَالُوتَ دَ یَیَنْسَ عَكَنْ بَبَّنْ تُدُنْ غِلْبُواْوَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da Filistiyawa suka zo kashegari don su washe kayan kisassun, sai suka tarar da gawar Saul da gawawwakin 'ya'yansa uku a kan Dutsen Gilbowa.