1 Samuel 4:11 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Aka ƙwace akwatin alkawarin Ubangiji. Aka kuma kashe ’ya’yan Eli biyu, Hofni da Finehas.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَكَ ڨُوثٜىٰ عَݣُوتِنْ يَرْجٜىٰجٜىٰنِيَ نَ اللَّهْ ، عَكَ كُمَ كَشٜىٰ یَیَ مَظَا بِيُ طِنَّنْ نَ عٜىٰلِ، وَتُواْ هُواڢْنِ دَ ڢِنٜىٰهَسْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Aka kuma ƙwace akwatin alkawarin Ubangiji, 'ya'yan Eli guda biyu, Hofni da Finehas kuma, aka kashe su.