1 Samuel 4:12 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A wannan rana wani mutumin Benyamin ya ruga da bakin dฤgฤ ya shigo Shilo, taguwarsa a yage, kansa kuma a rufe da ฦasa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงููููุงูู ุณููู ูููู ู
ูุชูู
ููู ุฐูุฑูููุฑู ุจูููููุงู
ููู ููุบูุฏู ุฏูุบู ฺขูููููู ููุงฺงููู ููุฐููุงู ุญูุฑู ุดููููุงูุ ูู ุงููุณููุงู ุฏู ููุบูุบูููู ุฑููุบููู ุฏู ุชููุงููู ุนูููููุณู ุฏููุงูู
ููู ุงูู ููููู ุจฺูงููู ุซูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Wani mutumin kabilar Biliyaminu ya gudu daga dฤgar yaฦin ya zo Shilo da tufafinsa ketattu ga kuma ฦura a kansa.