1 Samuel 4:16 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mutumin ya gaya wa Eli cewa, “Shigowata ke nan daga bakin dāgā. Na kuɓuce daga can yau ɗin nan.” Eli ya ce, “Me ya faru da ’ya’yana?”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ مُتُمِنْ يَثٜىٰ وَ عٜىٰلِ «نِنٜىٰ نَا ڢِتُواْ دَغَ ڢِيلِنْ يَاڧِ، كُمَ يَوْ نٜىٰ نَغُدُ دَغَ يَاڧِنْ؞» عٜىٰلِ يَتَمْبَيٜىٰشِ يَثٜىٰ «طَانَ، مٜىٰنٜىٰنٜىٰ يَڢَرُ؟»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mutumin ya ce wa Eli, “Yau daga wurin yaƙin na tsere, na gudo gida.” Eli ya ce, “Dana, me ya faru?”