1 Samuel 4:19 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Matar Finehas, ɗansa tana da ciki a lokacin ta kuma kusa haihuwa. Sa’ad da ta ji labari cewa an ƙwace akwatin alkawarin Allah, ta kuma labarin surukinta da mijinta sun mutu, sai ta shiga naƙuda, ta kuma haihu. Amma naƙuda ta sha ƙarfinta.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَ لُواْكَثِنْ كُوَ مَاتَرْ ڢِنٜىٰهَسْ طَنْ عٜىٰلِ تَنَدَ ثِكِ تَكُمَ كُسَ حَيْڢُوَ؞ دَ أَجِ لَابَرِ ثٜىٰوَ أَنْڨُوثٜىٰ عَݣُوتِنْ يَرْجٜىٰجٜىٰنِيَ نَ اللَّهْ ، كُمَ بَابَنْ مِجِنْتَ يَمُتُ حَطٜىٰ دَ مِجِنْتَ، سَيْ ذَاڢِنْ حَيْڢُوَ يَكَامَتَ، تَحَيْڢُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Surukar Eli, matar Finehas, tana da juna biyu, ta kusa haihuwa. Sa'ad da ta ji labari an ƙwace akwatin alkawarin Allah, surukinta kuma da mijinta sun rasu, sai ta kama naƙuda farat ɗaya, ta haihu.