1 Samuel 4:5 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da aka shigo da akwatin alkawarin Ubangiji a cikin sansani, sai Isra’ilawa suka tā da babbar murya har ƙasa ta jijjiga.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ عَكَ شِغَرْدَ عَݣُوتِنْ يَرْجٜىٰجٜىٰنِيَ أَ سَنْسَنِنْ يَاڧِ، سَيْ إِسْرَٰٓءِيلَاوَا سُكَ طَغَ مُرْيُواْيِنْسُ بَاكِ طَيَ حَرْ ڧَسَا تَغِرْغِظَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da akwatin alkawarin Ubangiji ya iso sansanin, sai dukan mutanen Isra'ila suka yi sowa da ƙarfi, har ƙasa ta amsa.