1 Samuel 4:7 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
sai Filistiyawa suka ji tsoro, suka ce, โWani allah ya shiga cikin sansanin. Mun shiga uku! Ba a taษa yin wani abu haka ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ฺููุงูุฑููุงู ููููุงู
ู ฺขูููุณูุชูููุงููููุ ุณูููุซูููฐ ยซูููู ุงูููููู ููุดูุบููุงู ุณูููุณููููู ููุงฺงูููุยป ุณููููู ุงููููู ุณูููุซูููฐ ยซููููููุงู! ูููู ุงููุจู ุจูููุชููปู ฺขูุฑููู ุฏูู
ูู ุญูููุจู!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
sai Filistiyawa suka tsorata, suka ce, โAllah ya shiga sansanin, kaitonmu, gama ba a taษa yin irin wannan abu ba.