1 Samuel 4:9 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ku yi ฦarfin hali, ku yi mazantaka, ku Filistiyawa, domin kada ku zama bayin Ibraniyawa kamar yadda suke a gare ku. Ku yi mazantaka, ku yi yaฦi.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุง ููู ฺขูููุณูุชูููุงููุงุ ุณููู ูููู ฺงูุฑฺูขููู ุญููู ุณููุงูุณููู! ุงูููู ุจูููููุจู ุฐูุงูู ุฐูู
ู ุจูุงูููู ุงููุจูุฑูููููุงููููููู ููู
ูุฑู ููุฏูู ุฏูุง ุณูููููฐ ุจูุงููููููุ ูููู ู
ูุฐูููุชููู! ูููู ููุงฺงู!ยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya ku Filistiyawa, ku yi ฦarfin hali, ku yi jaruntaka don kada ku zama bayin Ibraniyawa kamar yadda suka zama bayinku, ku yi jaruntaka ku yi yaฦi.โ