1 Samuel 5:9 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma bayan sun kai shi can, sai hannun Ubangiji ya yi gฤba da birnin, aka jefa shi cikin wani mawuyacin hali. Ya buga mutanen birnin da marurai, babba da yaro.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุง ุจูุงููููุฏู ุณููู ููููุดู ุซูููุ ุณููู ุญูููููุซููู ููููููููฐูู ฺููขูุงุทููุงู ุนููููู ุจูุฑูููููุ ุณููู ฺููุงูุฑููุงู ููููุงู
ูุณู ุณููุงูุณูููุ ููุนููููููุงู ุฏู ุจูููุนู ุนููููู ู
ูุชูููููฐูู ุบูุฑูููุ ุจูุจูู ุฏู ฺงูุฑูู
ู ุณููู ููู
ู ุฏู ู
ูุฑููุฑูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma da suka kai shi can sai Ubangiji ya hukunta birnin, ya gigita su, ya yi musu azaba da marurai, yara da manya.