1 Samuel 6:12 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai shanun suka miฦe zuwa Bet-Shemesh. Suka bi hanya daidai, ba su juya dama ko hagu ba. Shugabannin Filistiyawa suka bi har zuwa iyakar ฦasar Bet-Shemesh.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ุดูุงูููู ุณููู ููุงู
ู ุญููููู ุณููู ู
ฺููงูููฐ ุฐูููุง ูููููููู ุจูููฐุชู ุดูููฐู
ูููฐุดู ุจูุณู ุฌููููุง ุฏูุงู
ู ูููุงู ููุบู ุจูุ ุณููู ุชฺูขููู ุณููู ูููููุงุ ุณูุฑูุงูููู ุจูููุฑู ูููู ูู ฺขูููุณูุชูููุงููุง ุณูููุจููุณู ุญูุฑู ุงููููุงููุฑู ฺงูุณูุฑูุณู ุฏู ุจูููฐุชู ุดูููฐู
ูููฐุดูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Shanun kuwa suka kama hanya sosai wadda ta nufi wajen Bet-shemesh, suna tafe, suna ta kuka, ba su kauce zuwa dama ko hagu ba, sarakunan Filistiyawa suna biye da su, har zuwa iyakar Bet-shemesh.