1 Samuel 6:13 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A lokacin kuwa mutanen Bet-Shemesh suna girbin alkamansu a kwari da suka ɗaga ido suka hangi akwatin alkawarin Ubangiji, sai suka yi farin ciki ganinsa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَ لُواْكَثِنْ، مُتَنٜىٰنْ بٜىٰتْ شٜىٰمٜىٰشْ سُنَ غِرْبِنْ أَلْكَمَ عَݣُورِ؞ دَ سُكَ طَغَ عِدَنُونْسُ سُكَغَ عَݣُوتِنْ يَرْجٜىٰجٜىٰنِيَرْ اللَّهْ ، سَيْ سُكَيِ ڢَضٍ ثِكِ ڨُورَيْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mutanen Bet-shemesh kuwa suna cikin yankan alkamarsu a kwari. Da suka ɗaga kai sai suka ga akwatin alkawari, sai suka yi murna matuƙa.