1 Samuel 6:9 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma ku zuba ido ku ga in ya haura zuwa yankinsa, zuwa Bet-Shemesh, to, Ubangiji ne ya kawo mana babban masifar a kanmu. Amma in bai bi ta nan ba, za mu san cewa ba shi ne ya buge mu ba, tsautsayi ne kawai.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุฏููุจู ุนูููุฏู ุฐูุงุณู ฺููขูุ ุนูุฏููู ุณููู ฺููขู ุชููููููููู ุจูููฐุชู ุดูููฐู
ูููฐุดูุ ุชููุงูุ ููููููู ููููููู ุงููููููโูู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ููููฐ ูููููฐููุงู ู
ููู ุจูููุนููููููุ ุนูู
ููุง ุนูุฏููู ุญููู ุจฺูููขูุฑูุจูุ ุฐูุงู
ู ุณููู ุซูููฐูู ุจู ุดููููููฐ ูููููฐููุงู ู
ููู ูููููููุจูุ ฺฺูููููู ููููฐ ููููููุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ku zuba ido, ku gani, idan ya kama hanya zuwa Bet-shemesh, to, shi ne ya kawo mana wannan babbar masifa, amma idan ba haka ba, za mu sani ba shi ne ya buge mu ba, tsautsayi ne kawai.โ