1 Samuel 7:14 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Filistiyawa suka mayar wa Israโila da garuruwan da suka ฦwato, wato, daga Ekron zuwa Gat, dukan yankin ฦasarsu da yake ฦarฦashin ikon Filistiyawa. Aka kuma sami zaman lafiya tsakanin Israโilawa da Amoriyawa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนููู ู
ูููุฑููู ุงููุณูุฑููฐูุกููููุงููุง ุฏููููู ุบูุฑูุถููู ุฏู ฺขูููุณูุชูููุงููุง ุณููู ฺจููุซูููฐุ ููุชููุงู ุบูุฑูุถููู ุฏูุณูููููฐ ุฏูุบู ุนูููฐููุฑููุงูู ุฐูููุง ุบูุชูุ ุชููููู ุงููุณูุฑููฐูุกููููุงููุง ุณููู ู
ูููุฏู ุฏููููู ูููููููู ฺงูุณูุฑูุณู ฺงูุฑฺูงูุดููู ู
ูููููููุณูุ ุญูููููู
ู ุนูููุณูุงู
ู ุณูููู
ู ฺูููุงูููู ุงููุณูุฑููฐูุกููููุงููุง ุฏู ุงููู
ููุงูุฑูููุงููุงุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Aka mayar wa Isra'ilawa garuruwan da Filistiyawa suka ฦwace musu, tun daga Ekron har zuwa Gat. Isra'ilawa kuma suka ฦwato dukan yankin ฦasarsu daga hannun Filistiyawa. Akwai kuma zaman lafiya tsakanin Isra'ilawa da ฦan'aniyawa.