1 Samuel 7:15 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sama’ila kuwa ya ci gaba da mulkin Isra’ila dukan rayuwarsa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَمَٰعِيلَ كُوَ يَيِ عَيْكِنْ شَرِيعَ عَثِكِنْ إِسْرَٰٓءِيلَ دُكَنْ ݣُونَكِنْ رَنْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sama'ila kuwa ya yi mulkin Isra'ilawa dukan kwanakin ransa.