1 Samuel 7:17 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma yakan komo Rama inda gidansa yake, a nan yakan yi wa Israโila shariโa. A nan ne kuma ya gina wa Ubangiji bagade.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูุนููู ูููููู ูููุงูู
ู ุบูุฏูููุณู ุงูู ุฑูู
ูุ ุนูููุฏู ูููููู ุฐููููู ูููููู ููู
ูุชูููููฐูู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ุดูุฑููุนูุ ููููู
ู ุบูููุงููุง ููููููููฐูู ุจูุบูุฏูููฐูู ููุฏูุงูู ุงูู ุฑูู
ูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan kuma ya koma gidansa a Rama inda kuma yakan yi wa Isra'ilawa shari'a. Ya kuma gina wa Ubangiji bagade a can Rama.