1 Samuel 7:2 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Akwatin Alkawarin ya daɗe a Kiriyat Yeyarim ya kai shekara ashirin cif. Sai dukan mutanen Isra’ila suka yi makoki suka nemi Ubangiji.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَكَ طَوْكِ لُواْكَثِ مَيْ ڟَوُاْ، وَجٜىٰنْ شٜىٰكَرُ عَشِرِنْ عَݣُوتِنْ يَرْجٜىٰجٜىٰنِيَ يَنَ ذَمَ أَ كِرِيَتْ يٜىٰيَرِمْ؞ أَ لُواْكَثِنَّنْ، دُكَنْ مُتَنٜىٰنْ غِدَنْ إِسْرَٰٓءِيلَ سُكَيِ كُوكَا سُنَ نٜىٰمَنْ يَهْوٜىٰهْ ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Akwatin alkawarin Ubangiji ya daɗe a Kiriyat-yeyarim, ya kai har shekara ashirin. A wannan lokaci kuwa dukan Isra'ilawa suka yi kuka ga Ubangiji domin ya taimake su.