1 Samuel 7:3 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka Samaโila ya yi magana da dukan gidan Israโila ya ce, in har da zuciya ษaya kuke juyowa ga Ubangiji sai ku raba kanku da baฦin alloli da gunkin nan Ashtarot, ku ba da kanku ga Ubangiji. Ku yi masa bauta shi kaษai, zai kuษutar da ku daga hannun Filistiyawa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ุณูู
ููฐุนูููู ูููู ู
ูุบููู ุฏู ุฏููููู ุบูุฏููู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ููุซูููฐ ยซุนูุฏููู ุฏู ุบูุณูููููฐ ููููููฐุณููุงู ูููููุงูู
ู ุบู ููููููููฐูู ุ ุณููู ูููุงููู ููุฐููุงู ุฏู ุฏููููู ุฐููุซูููุงุฑูุณูุ ุชููุงูุ ุณููู ููุฑูุจู ุฏู ุฏููููู ุบูู
ููููู ุงููููููุงููููู ฺงูุจูููู ุฏู ููู
ู ุบูู
ูููููููู ุนูุดูุชููุงูุฑูููฐุชูุ ููู
ฺููงู ูููููู ุฏููู ุบู ููููููููฐูู ูููู ู
ูุณู ุณูุฌููุฏู ุดู ููุทูููุ ุณูุนููู ุฐูููุซูููฐุซูููฐูู ุฏูุบู ุญูููููู ฺขูููุณูุชูููุงููุงุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan Sama'ila ya ce wa mutanen Isra'ila, โIdan da zuciya ษaya kuke komowa wurin Ubangiji, to, sai ku rabu da baฦin alloli, da gumakan nan Ashtarot. Ku sa zuciyarku ga bin Ubangiji, ku bauta masa shi kaษai, shi kuwa zai cece ku daga hannun Filistiyawa.โ