1 Samuel 7:6 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโad da suka taru a Mizfa, suka kawo ruwa suka zuba a gaban Ubangiji. A wannan rana suka yi azumi suka tuba, suka ce, โMun yi wa Ubangiji zunubi!โ Samaโila kuwa ya zauna a Mizfa ya yi mulkin Israโilawa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ุชูุงุฑู ุงูู ู
ูุธฺูขู ุฏูููููุณูุ ุณููู ุฌููฐููุงู ุถููู ุณููู ุธูุจู ููุฐูู
ู ููู
ูุฑู ููุฏูุงูู ุงููุบูุจููู ููููููููฐูู ุ ุณููู ููู
ููู ุงููุธูู
ู ุฏููููู ุฑูุงููุฑูุ ุณููู ุชููุจู ุณููู ุซูููฐูู ยซู
ููููู ูู ููููููููฐูู ุฐููููุจูุยป ุงูู ู
ูุธฺูขู ููููฐ ุณูู
ููฐุนูููู ฺููขูุงุฑู ูููู ุนููููููู ุดูุฑููุนู ุนูุซููููู ุงููุณูุฑููฐูุกููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Isra'ilawa fa suka taru a Mizfa, suka kawo ruwa, suka zuba a gaban Ubangiji. Suka yi azumi a ranan nan, suka ce, โMun yi wa Ubangiji zunubi.โ Sama'ila kuwa ya zauna a Mizfa ya yi mulkin Isra'ilawa.