1 Samuel 8:11 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya ce musu, “Ga abin da sarkin da zai yi mulkinku zai yi. Zai kwashe ’ya’yanku yă sa su yi aiki da kekunan yaƙi da dawakansa, waɗansu za su riƙa gudu a gaban keken yaƙinsa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَمَٰعِيلَ يَثٜىٰ مُسُ «غَا يَدَّ كُواْوَنٜىٰ سَرْكِے ذَيْ دِنْ‌غَيِ دَكُو؞ ذَيْ ݣُوشِ یَیَنْكُ سُذَمَ سُواْجُواْجِنْسَ، وَطَنْسُنْسُ ذَاسُيِ عَيْكِ دَ كٜىٰكُنَنْ يَاڧِنْسَ، وَطَنْسُ كُمَ ذَاسُهَوْ دَوَكِنْسَ، وَطَنْسُ كُمَ ذَاسُ ذَمَ مَاسُ جَا غَبَنْ كٜىٰكُنَنْ دُواْكِنْ يَاڧِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya ce musu, “Ga irin halin sarkin da zai sarauce ku, zai sa 'ya'yanku maza su zama sojojinsa, waɗansunsu za su yi aiki da karusan yaƙinsa, waɗansu su zama mahayan dawakansa, da masu kai hari musamman.