1 Samuel 8:15 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Zai kuma karɓi zakan hatsinku da na inabinku yă ba shugabannin fadarsa da sauran masu hidimarsa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذَيْ كَرْٻِ زَكَّ تَهَڟِنْكُ دَ تَ إِنَبِنْكُ سَبُواْدَ مَاسُ عَيْكِ أَغِدَنْسَ دَ سَوْرَنْ شُوغَبَنِّ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Zai kuma karɓi ushirin hatsinku da na inabinku ya ba shugabannin fādarsa da sauran fādawansa.