1 Samuel 8:9 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yanzu ka saurare su amma ka yi musu kashedi sosai, ka sa su san abin da sarkin da zai bi da su zai yi.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
تُواْ، سَيْ كَسَوْرَرٜىٰسُ، عَمَّا كَغَرْغَطٜىٰسُ سُواْسَيْ غَمٜىٰدَ يَدَّ سَرْكِنْ ذَيْ دِنْ‌غَيِ دَسُو؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yanzu dai sai ka saurari maganarsu kurum, amma ka faɗakar da su sosai da sosai, ka kuma nuna musu irin halin sarkin da zai sarauce su.”