1 Samuel 9:10 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Shawulu ya ce wa bawansa, “Madalla, zo mu tafi.” Sai suka kama hanya suka nufi birnin da mutumin Allah yake.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ طَالُوتَ يَثٜىٰ وَمَعَيْكَثِنْسَ «حَكَ يَيِݣَوْ، ذُواْ مُتَڢِے»؞ سَيْ سُكَ كَامَ حَنْيَ ذُوَا غَرِنْ دَ مُتُمِنْ اللَّهْ يَكٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Saul ya ce wa baransa, “Maganarka daidai ce, zo, mu tafi.” Suka kuwa tafi garin da mutumin Allah yake.