1 Samuel 9:11 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’ad da suke haura tudun zuwa birnin, sai suka sadu da waɗansu ’yan mata sun fito za su ɗiban ruwa. Sai suka tambaye su, suka ce, “Mai duba yana nan?”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَدَّ سُكٜىٰ هَوْرَاوَا ذُوَا غَرِنْ، سَيْ سُكَ غَمُ دَ وَطَنْسُ یَنْ مَاتَا سُنَ ڢِتُواْوَ ذَاسُ طِبَ ضُوَ، سُكَ تَمْبَيٜىٰسُ سُكَثٜىٰ «مَيْ غَنِ يأَنَانً؟»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da suka haura zuwa garin, suka gamu da waɗansu 'yan mata za su ɗebo ruwa, suka ce musu, “Maigani yana nan?”