1 Samuel 9:12 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โYan matan suka ce, โI, yana nan, ai, ga shi ma a gabanku, ku hanzarta. Shigowarsa ke nan a garin, domin yau mutane za su ba da sadaka a bagade a kan tudu.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ุงููู
ูุณู ุณูููุซูููฐ ยซุนูุ ูุงููููุงููุ ุบูุงุดู ููุดูุง ุบูุจูููููุ ูููู ุณูููุฑู! ุงููููุ ููููุฐู ููููุฐู ููููฐ ููุดูุบู ุบูุฑูููุ ุณูุจููุงูุฏู ูููู ู
ูุชูููููฐูู ุณูููุฏู ููุฏูุงูู ุงููููุฑููู ุณูุฌููุฏู ุนููููู ุชูุฏูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
'Yan matan suka amsa, suka ce, โI, yana nan, ai, ga shi nan ma a gabanku, ku hanzarta. Shigowarsa ke nan a garin, domin yau mutane za su ba da sadaka a bagade a kan tudu.