1 Samuel 9:13 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da zarar kun shiga garin, za ku same shi kafin yฤƒ tafi cin abinci a wurin yin sadakar, can kan tudu. Gama jamaโ€™a ba za su ci ba, sai ya kai can ya sa albarka a sadakar, saโ€™an nan waษ—anda aka gayyata su ci. Ku haura da sauri, za ku same.โ€
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุฏูŽ ุดูุบูŽุฑู’ูƒู ุงู”ูŽุบูŽุฑูู†ู’ุŒ ุฐูŽุงูƒู ุณูŽุงู…ูœู‰ูฐุดู ูƒูŽุงฺขูู†ู’ ูŠูŽู‡ูŽูˆู’ุฑููˆุงู’ ูˆูุฑูู†ู’ ุณูุฌู‘ูŽุฏูŽ ุนูŽูƒูŽู†ู’ ุชูุฏู ุฏููˆุงู’ู…ูู†ู’ ุซูู†ู’ ุนูŽุจูู†ู’ุซูุž ุบูŽู…ูŽุง ู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐู†ู’ ุจูŽุฐูŽุงุณูุซูุจูŽ ุณูŽูŠู’ ูŠูŽ ุงู•ูุณููˆุงู’ ูŠูŽุณูŽุง ุงู”ูŽู„ู’ุจูŽุฑู’ูƒูŽ ุนูŽูƒูŽู†ู’ ู‡ูŽุฏูŽุงูŠูŽุฑู’ุž ุจูŽุงูŠูŽู†ู’ ูˆูŽู†ู‘ูŽู†ู’ ุณูŽูŠู’ ู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐู†ู’ ุฏูŽ ุนูŽูƒูŽ ุบูŽูŠู‘ูŽุชูŽ ุณูุซูุž ูƒููŠู ุณูŽูˆู’ุฑู! ุฐูŽุงูƒู ุณูŽุงู…ูœู‰ูฐุดูุžยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da shigarku garin, za ku same shi kafin ya tafi cin abinci a wurin yin sadakar, can kan tudu, gama jama'a ba za su ci ba, sai ya je ya sa albarka a sadakar, sa'an nan waษ—anda aka gayyata su ci. Ku haura yanzu, za ku same shi nan da nan.โ€