1 Samuel 9:16 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โGobe war haka zan aiko maka da wani mutum daga ฦasar Benyamin. Ka keษe shi shugaban mutanena Israโila. Shi zai cece mutanena daga hannun Filistiyawa. Na ga azabar mutanena gama kukansu ya hauro wurina.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซููุฑู ุญููู ุบููุงูุจูููฐุ ุฐูููุนููููู ุฏู ูููู ู
ูุชูู
ู ุฏูุบู ูููููููู ุจูููููุงู
ููู ุฐูููุง ููุฑูููููุ ููุธูุจู ู
ูุณู ู
ููู ููููููฐูปูููฐูู ููุฐูู
ู ู
ููู ู
ููููู ู
ูุชูููููฐูู ุงููุณูุฑููฐูุกููููุ ุดููููููฐ ุฐูููุซูููฐุซู ู
ูุชูููููฐูู ุฏูุบู ุญูููููู ฺขูููุณูุชูููุงููุงุ ุบูู
ูุง ููุงุฑูุบูุง ููุงุบู ููููููุฑู ู
ูุชูููููฐููุ ููุง ููู
ูุฌู ูููููููุณูุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya ce masa, โGobe war haka zan aiko maka da wani mutum daga kabilar Biliyaminu, sai ka zuba masa mai, ka keษe shi sarki bisa jama'ata Isra'ila. Zai ceci jama'ata daga hannun Filistiyawa, gama na ga azabar da jama'ata suke sha, gama na ji kukansu.โ