1 Samuel 9:19 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sama’ila ya ce, “Ni ne mai duban, ka yi gaba zuwa ka tudu, gama yau za ka ci tare da ni, da safe kuma in sallame ka, in gaya muku duk abin da yake a zuciyarku.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَمَٰعِيلَ يَأَمْسَ مَسَ يَثٜىٰ «نِنٜىٰ مَيْ غَنِنْ؞ كَشَا غَبَنَ ذُوَا وُرِنْ سُجَّدَ عَكَنْ تُدُ، غَمَا يَوْ ذَاكُثِ عَبِنْثِ تَرٜىٰدَنِ؞ ذَاكُ كُمَ ݣُونَ؞ غُواْبٜىٰ دَ سَڢٜىٰ ذَنْ ڢَطَا مَكَ أَمْسُواْشِنْ تَمْبَيُواْيِنْكَ سَعَنً إِنْ سَلَّمٜىٰكَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sama'ila ya amsa ya ce, “Ni ne maiganin, wuce gaba, mu tafi wurin yin sujada a kan tudu, gama yau dukanku za ku ci abinci tare da ni. Gobe da safe zan amsa muku dukan tambayoyinku, sa'an nan in sallame ku.